YayaPrince(@YaayaPrince) 's Twitter Profileg
YayaPrince

@YaayaPrince

ID:1658530246759522304

calendar_today16-05-2023 17:50:43

102 Tweet

10 Takipçi

152 Takip Edilen

YayaPrince(@YaayaPrince) 's Twitter Profile Photo

Ka auri matar da ta san darajarka da qimarka; wacce take kallon miji a matsayin jagoran rayuwa wanda ya wajaba ayi masa biyayya.

Ki auri mijin da yasan mutunci kuma mai tausayi. Wanda yake kallonki a matsayin amanar da ta wajaba ya kula da ita.

Allah yasa mu dace

account_circle
YayaPrince(@YaayaPrince) 's Twitter Profile Photo

001 tare da Baba Ibrahim
Baya Goya marayu,Waken suya ka Gagari kwari,But ni Kuma kirari na gareshi'Jan kada dama Ruwa. Ai idan mutum ya kasance Mai Amana da Alkawari to Sai ka janyoshi jikinka har kayi hoto dshi kana farin ciki da hkn.
Baba Ibrahim Allah Kara lpy da Nisan kwana.

001 tare da Baba Ibrahim Baya Goya marayu,Waken suya ka Gagari kwari,But ni Kuma kirari na gareshi'Jan kada dama Ruwa. Ai idan mutum ya kasance Mai Amana da Alkawari to Sai ka janyoshi jikinka har kayi hoto dshi kana farin ciki da hkn. Baba Ibrahim Allah Kara lpy da Nisan kwana.
account_circle
YayaPrince(@YaayaPrince) 's Twitter Profile Photo

“Rayuwa baza ta baka duk abunda kake so ba, amma wadatar zuci zata Sanya ka, kaso duk abunda kake dashi.”
.
Sau da dama da yawa mutane zasu fika tarin dukiya amma zaka iya fin su more rayuwa matukar kana da wadatar zuci !!!

“Rayuwa baza ta baka duk abunda kake so ba, amma wadatar zuci zata Sanya ka, kaso duk abunda kake dashi.” . Sau da dama da yawa mutane zasu fika tarin dukiya amma zaka iya fin su more rayuwa matukar kana da wadatar zuci !!!
account_circle
YayaPrince(@YaayaPrince) 's Twitter Profile Photo

“Rayuwa baza ta baka duk abunda kake so ba, amma wadatar zuci zata Sanya ka, kaso duk abunda kake dashi.”
.
Sau da dama da yawa mutane zasu fika tarin dukiya amma zaka iya fin su more rayuwa matukar kana da wadatar zuci !!!

account_circle
YayaPrince(@YaayaPrince) 's Twitter Profile Photo

“Rayuwa baza ta baka duk abunda kake so ba, amma wadatar zuci zata Sanya ka, kaso duk abunda kake dashi.”
.
Sau da dama da yawa mutane zasu fika tarin dukiya amma zaka iya fin su more rayuwa matukar kana da wadatar zuci !!!
Via: M.A. Na'alma (The Prince)

account_circle
YayaPrince(@YaayaPrince) 's Twitter Profile Photo

Real Madrid how market? I heard Yu said no Clubs in England na, meaning Premier league is not a league, can Yu post that again pls?

account_circle