I Z A L A (@el_uthmaan) 's Twitter Profile
I Z A L A

@el_uthmaan

A Duk Lokacin Da Labarin Mutuwa Na Yazo Muku, Ku Yafe Min, Sannan Kuyi Min Addu'ar Rahama🙏. (Founder/CEO Almaniya Collection). DM For Adverts!

ID: 1039267748

calendar_today27-12-2012 09:51:28

503,503K Tweet

408,408K Takipçi

15,15K Takip Edilen

I Z A L A (@el_uthmaan) 's Twitter Profile Photo

Ita mace tana da kyawu ne a idon mai son ta. Kuma kyawun hali shi ke sanya ya ci gaba da ganin kyawun. Kafin aure ba ta yadda ya gan ta sai ta sanya hoda da turare mai ƙamshi da kaya masu kyau, amma yanzu yana ganin fuskarta bayan ta tashi daga bacci ko brush ba ta yi ba. A