001 tare da Baba Ibrahim Baya Goya marayu,Waken suya ka Gagari kwari,But ni Kuma kirari na gareshi'Jan kada dama Ruwa. Ai idan mutum ya kasance Mai Amana da Alkawari to Sai ka janyoshi jikinka har kayi hoto dshi kana farin ciki da hkn. Baba Ibrahim Allah Kara lpy da Nisan kwana.
“Rayuwa baza ta baka duk abunda kake so ba, amma wadatar zuci zata Sanya ka, kaso duk abunda kake dashi.” . Sau da dama da yawa mutane zasu fika tarin dukiya amma zaka iya fin su more rayuwa matukar kana da wadatar zuci !!!

“Rayuwa baza ta baka duk abunda kake so ba, amma wadatar zuci zata Sanya ka, kaso duk abunda kake dashi.” . Sau da dama da yawa mutane zasu fika tarin dukiya amma zaka iya fin su more rayuwa matukar kana da wadatar zuci !!! Via: M.A. Na'alma (The Prince)