Zayn(@That_Zayn) 's Twitter Profileg
Zayn

@That_Zayn

Mother... TeTa... Sister...

IG: That_zayn

ID:777587292722630656

calendar_today18-09-2016 19:17:12

10,9K Tweets

844 Followers

122 Following

Zayn(@That_Zayn) 's Twitter Profile Photo

Ni i used to think that i was the bully kuma kowa tsorona yake ji tunda nice me tarewa yara faɗa,the voice of the voiceless sai da aka min wani duka na gane ashe ni qaramar mara kunya ce 😭

account_circle
Zayn(@That_Zayn) 's Twitter Profile Photo

Wallahi mai shari'a du cikin abinda na faɗa na rage kamar 80% ne only 20% na fada. Teenager fa yafi dan fashi da makami emotinal ɓarna.
(Ayi haquri don Allah)

account_circle
Zayn(@That_Zayn) 's Twitter Profile Photo

Almost everything is a necessity now. Me mutum zai yi cutting? A dena sayen petur din mota ko gen? Ko a dena sayen unit? Wadannan kaɗai sun ishemu expenses kuma a hakan ba kowa yake da halin samunsu ba. Tuntuni aka dena zancen unnecessary expenses.

account_circle
Zayn(@That_Zayn) 's Twitter Profile Photo

Inta kama kije a rana sau 2-3 ma wallahi kije. Nifa tun yarinyata tana nursery nake abu ɗaya har a B.U.K sai na taɓa zuwa da niyyar dambe kuma har gobe duk wanda tace ya ɓata mata rai i won't hesitate ayita ta qare 🤷🏻‍♀️.

account_circle
Zayn(@That_Zayn) 's Twitter Profile Photo

From 13 - 18 years, I'm pretty convinced ba wanda yara suka tsana kamar iyayensu. Not ordinary hatred fa irin tsanar nan ta 'zan iya kasheka'.

account_circle
Zayn(@That_Zayn) 's Twitter Profile Photo

We have established enough akan matakin da zamu ɗauka in ana bullying yaranmu, the biggest question is WHAT IF OUR CHILD IS THE BULLY???

account_circle
Zayn(@That_Zayn) 's Twitter Profile Photo

Same... ta taɓa min wani irin duka ni dai na tabbata suma nayi amma wadanda suka qwace ni suka ce wai ba suma bane kawai na fita hayyacina ne.

account_circle
Abdurrasheed Bala(@ajiya006) 's Twitter Profile Photo

Duk Wanda ya ke da matsala da Qabli da Ba’adi ya je ya saurari Hadisin Zulyadaini, karatun Prof. Rijiyar Lemo na Attajreedus sareeh.

In shaa Allah za’a gane.

account_circle
Zayn(@That_Zayn) 's Twitter Profile Photo

Yadda dai kike ce some are just trying to fit in with that coffee issue hakan abin yake a tea. Wasu ba shan suke ba kawai saboda kun mayar dashi harkar elites suke cewa yanada daɗi.

account_circle