MS. Gadanya.(@Mmkalla) 's Twitter Profileg
MS. Gadanya.

@Mmkalla

IF I DIE PRAY FOR ME.

ID:1155535325554454529

calendar_today28-07-2019 17:47:45

16,2K Tweets

1,3K Followers

4,7K Following

MS. Gadanya.(@Mmkalla) 's Twitter Profile Photo

Ya Allah ina rokonka dan girman zatinka Allah ka farantama wannan bawan naka Allah ka dawwamar masa da farin cikin a zuciyar sa.

Ya Allah ka biya masa bukatunsa na alkhairi albarkacin wannan watan na Ramadan.

Allah ka karbi ibadunmu. Ameen

Iftar Mubarak Chairman hassanul gadanya

Ya Allah ina rokonka dan girman zatinka Allah ka farantama wannan bawan naka Allah ka dawwamar masa da farin cikin a zuciyar sa. Ya Allah ka biya masa bukatunsa na alkhairi albarkacin wannan watan na Ramadan. Allah ka karbi ibadunmu. Ameen Iftar Mubarak Chairman @hb_textile
account_circle
Aysheert J. Gunda(@AysheertG) 's Twitter Profile Photo

Another beneficial du'a for Laylatul Qadr is to ask Allah سُبْحَانَهُ وَتَعَالَى for good in this life and the next:

“Rabbana atina fid-dunya hasanatan wa fil 'akhirati hasanatan waqina 'azaaban-nar”.

account_circle
Engr Karofi✨(@KRuhullahi) 's Twitter Profile Photo

A duk duniya ba wanda ya kai talakan da ya samu sawaba kyamar talaka irinsa, saboda kullum qoqarin shi/ta kar ya/ta koma cin halin talaucin da suka fito.

account_circle
Kasim · Ambursa(@IamKasim_) 's Twitter Profile Photo

Daren lailatul Qadr; Wanda yayi sallar Ish'a ya samu rabonsa a cikin lailatul Qadr.
• Dr Ahmad Bamba/BUK Rahimahullah.

account_circle
MS. Gadanya.(@Mmkalla) 's Twitter Profile Photo

Duk matsayin da ka samu a rayuwa kar ka raina mutane, in mulkine watarana zaka iya sauka, in rayuwa ce, tabbas zata ƙare za ka koma ga Allah, mutanen nan da ba su kaika kuɗi ba ko matsayi, su ne dai za su kaika makwancinka.

account_circle